Bangaren al'adu da Fasaha: A daidai lokacin guda a jeer komitin koli nay an shi'ar kasar labanon sun raya daren lailatun krde a birnin Bairut.
Daga labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a lokacin gudanar da wannan raya daren lailatul kadr da komitin koli nay an shi'ar kasar Labanon suka shirya an samu halartar mambobin komitin kamar Abdul Amir Kablan na'ibin shugaban komitin har ila yau an gudanar da shirye-shirye masu kayatarwa.
464633