Daga kasar ta Jodan ne bayan ta nakalto daga jaridar Dastur a kasar cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; shugaban da ke kula harkokin addini a yankin a wata tattauanwa ya bayyana cewa; a wannan karo na zangon bada horo kan harkokin addini bayan bangaren addini, da tilawar kur'ani da tajwidi ,salon yin tafsiri da hadisi da kuma siratul Nabiyi (SWA) da suma wadanda aka bawa horan za su horar da sauran yan uwansu abubuwan da suka koyar.
464638