Bangaren manema labarai: Said Saduki shi ne ya bada labarin wannan allo.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: wannan alloy a fito da kwarewar salon zane da yadda aka bada lokacin mai tsawo ana gudanar da wannan aiki da kuma muhimmancin wannan aiki ta fuskokin daban-daban da suka hada da akida da kuma ilimi na zane. Domin kuwa ko ba komi yin zane kan allo da ked a nauyin kilo gram dari bakwai aiki da ke bukatar jin jinawa ta musamman.
464615