IQNA

Addinin Musulunci Ne Ya Fi Sauran Addini Kula Da Lamarin zamantakewa

Bangaren manema labarai : Hujjatul Islam Rafi'I a a babban masallacin birnin Qum ya yi nuni da daukakar Akhalaki da tunanin Musulunci da yadda Musulunci ya bawa duk wani lamari day a shafi zamantakewa muhimmanci.
Bayan ta nakalto daga majiyar labarai na hauza a birnin Qum cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ta watasa rahoton da ke bayani dalla-dalla kan yadda hujjatul islam da musulmi Rafi'I ya yi bayani kan abubuwa masu muhimmanci da kuma yadda Addinin Musulunci sabanin sauran addinai ya bawa lamari day a shafi zamantakewa muhimman da matsayin day a dace da shi.

464387