IQNA

16:37 - September 15, 2009
Lambar Labari: 1826646
Bangaren kasa da kasa; A wani taro da aka gudanar a birnin New Delhi na kasar India, wanda ya samu halartar dubban musulmi.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; A wani taro da aka gudanar a birnin New Delhi na kasar India, wanda ya samu halartar dubban musulmi, makaranta Iraniyawa sun gudanar da karatun kur'ani wanda ya samu karbuwa a wajen musulmin kasar. Daga cikin wadanda suka gudanar da karatun kur'ani kuwa a kwai shahararren makarancin nan na kasar Iran Hamid Kubaniyan.464605
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: