Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga bangare yada labaransa na birnin Islamabad cewa; A daren jiya ne aka gudanar da taron karashe na raya dadaren lailatul qadr a birnin Karachi na kasar Pakistan, wanda ya samu halaratar dubban mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. Bayanin ya ci gaba da cewa an gudanar da taron ne kamar yadda aka saba gudanar da dukkanin tarukan lailatul qadr a birnin Karachi.464543