IQNA

13:50 - September 16, 2009
Lambar Labari: 1827039

Za A Gudanar Da Tarukan Ranar Qods Ta Duniya A birnin Karachi

Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da tarukan ranar Qods ta duniya a birnin Karachi na kasar Pakistan, za a gudanar da wannan taron ne a babban dakin cibiyar al'adu ta Iran reshen kasar Pakistan.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na kasar Pakistan cewa; Za a gudanar da tarukan ranar Qods ta duniya a birnin Karachi na kasar Pakistan, za a gudanar da wannan taron ne a babban dakin cibiyar al'adu ta Iran reshen kasar Pakistan, domin gabatar da bayanai kan muhimmancin ranar Qods ga musulmi da dukkanin 'yantattu a fadin duniya.Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da wannan taron ne kwanaki biyu kafin gudanar da gagarumar zanga-zangar ranar Qods. 465216

captcha