Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a wannan taro zai kuma bada muhimmanci kan lamarin day a shafi ilimi da adabi a Dehli kuma za a samu halartar masana da malummai na shi'a da Sunna tare da gabatar da jawabai masu gamsarwa kan muhimmacin da wadannan abubuwa ke da shi .
465268