Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ne daga kasar Jodan bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta kasar Masar ta watsa rahoton cewa; Ahmad Khalf Aliyan shi ne ya lashe gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa a Masar a bangaren juzi'i na goma day a hada da tajwidi kuma a karshen gasar zai samu kauta mai tsoka da ta yi daidai da dubu ashirin na kudin kasar ta maser. Yayin da Hamada Ahmad Matawali ya zo a matsayin na biyu a wannan gasa.
465925