IQNA

An Nuna Wani Kur'ani Dadadde A Yankin Haidar Abad Na India

15:12 - September 17, 2009
Lambar Labari: 1827362
Bangaren kasa da kasa; An nuna wani kur'ani mai mai dogon tarihi a birnin Haidar Abad na kasa India wanda tarhinsa ke komawa zuwa ga tsawon shekaru.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya habarta cewa; An nuna wani kur'ani mai mai dogon tarihi a birnin Haidar Abad na kasa India wanda tarhinsa ke komawa zuwa ga tsawon shekaru. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan kur'ani mai yana da matukar muhimmanci ga dukkanin al'ummar muslmi nakasar India, kamar yadda yake da matukar muhimamnci da mutanen kasar India, domin kuwa wani abu na tarihi a kasar. 465782





captcha