IQNA

An Kafa Cibiyar Kula Da Harkokin Kur'ani Mai Tsarki A India

15:10 - September 17, 2009
Lambar Labari: 1827363
Bangaren kasa da kasa; Reshen Jami'ar Mustafa da ke birnin Qom a Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bude wata cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki a kasar India.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto bangaren yada labaransa na birnin New Dlhi cewa; Reshen Jami'ar Mustafa da ke birnin Qom a Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bude wata cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki a kasar India. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan cibiya za ta ci gaba da gudanar da ayyukan karfafa sauran cibiyoyin kur'ani na kasar da ma sauran cibiyoyin Musulunci. 465843




captcha