IQNA

An Fitar Da Sunayen Wadanda Suka Lashe Gasar Kur'ani A Kasar Masar

15:11 - September 17, 2009
Lambar Labari: 1827365
Bangaren kasa da kasa; An fitar da sunayen wadanda suka lashe gasar kataru da hardar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Masar a makon da ya gabta.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na jaridar shaq ausat cewa; An fitar da sunayen wadanda suka lashe gasar kataru da hardar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Masar a makon da ya gabta, inda za a gudanar da bukukuwan girmama su. Bayanin ya ci gaba da cewa mutanen da suka samu wannan gagarumar nasara za su samu kyutuka daga ma'aikatar kula da harkokin addinin Musulunci ta kasar a wajen taron da za a gudanar. 465769

captcha