IQNA

Za A Buga Tare Watsa Mujallar Musulunci Ta Kananan Yara

15:11 - September 17, 2009
Lambar Labari: 1827366
Bangaren kasa da kasa; Za a fara bugawa tare da watsa mujallar kananan yara ta Musulunci a kasar Kenya, wadda cibiyar kula da harkkin al'adu ta jamhuriyar Musulunci ta Iran reshen birnin Nairobi za ta dauki nauyin gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; Za a fara bugawa tare da watsa mujallar kananan yara ta Musulunci a kasar Kenya, wadda cibiyar kula da harkkin al'adu ta jamhuriyar Musulunci ta Iran reshen birnin Nairobi za ta dauki nauyin gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa wannanmujalla da za a fara bugawa za ta rika fitowa ne lkaci zuwa lokaci kuma da harshen turanci. Za arika watsa ta zuwa wasu kasashe.465720


captcha