IQNA

Za A Fara Gudanar Da Wani Taro Na Musulmin Kasar Cyprus

15:11 - September 17, 2009
Lambar Labari: 1827367
Bangaren kasa da kasa; Za a bude taro kan musulunci a kasar Cyprus, wanda rehsen babbar cibiyar musulunci da ke birnin Abu dabi na kasar hadaddiyar daular larabawa za ta shirya gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na na kamfanin dillancin labaran reauters bangaren larabci cewa; Za a bude bankin musulunci a karon farko a kasar Kazakistan, wanda zai zama rehsen babban bankin musulunci na Alhilal da ke birnin Abu dabi na kasar hadaddiyar daular larabawa. Yanzu haka dai an zuba tsabar kudi a cikin bankin da za su dirhami miliyan dari na kasar hadaddiyar daular larabawa. Wasu daga cikin 'yan kasuwar kasar Kazakistan sun bayyana azamarsu ta tallafawa bankin da dukkanin karfinsu.466081








captcha