IQNA

An Gudanar Da Jerin Gwanon Ranar Qods A Mazar Sharif

11:27 - September 20, 2009
Lambar Labari: 1828056
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani babban taro domin kafa jami'ar Musulunci a yankin Mazar sharif, wanda zai samu halaratar manayan jami'an gwamanti.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran Nasij cewa; Za a gudanar da wani babban taro domin yin ban girma ga makaranta da mahardatan kasar Masar da suka shiga cikin gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa da aka gudanar a birnin Alkahira. Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da taron girmama wadannan mutane ne ne a babban dakin gudanar da taruka na babbar jami'ar nan ta Alazhar a birnin alkahira fadar mulkin kasar ta Masar, taron da zai samu halartar malamai gami da wasu manyan jami'an gwamnatin kasar. 466880


captcha