IQNA

Mahangar Kur'ani Dangane Da Yahudawa Da Kuma Makomarsu

Bangaren fikira; Bincike dangane da yadda yahudawa suka fara bayyana a cikin tarihi da kuma mahangar alkur'ani mai tsarki dangane da su da kuma makomarsu.
Kamfanin dillancin labaran Iqna habarta cewa; an gudanar da wani bincike dangane yadda yahudawa suka fara bayyana a cikin tarihi, da kuma yadda kur'ani mai tsarki ya kawo bayanai dangane da yadda suka taka rawa wajen kashe annabawan Allah a tsawon tarihi. Yahudawa wadanda suka yi imani da Allah suka bi tafarkin annabi Ibrahim su ne tsakakan yaduwa wadanda Allah ya yaba. Amma yahudawa da suka aikata barna a bayan kasa ba su wakiltar zuriyar annabawan Allah, bilhasali ma Allah ya tsine musu, yahudawan sahyuniya su ne suke misilta irin wadannan gubatattun yahudawa.466053