IQNA

0:00 - September 21, 2009
Lambar Labari: 1828085

Za A Gudanar Da Taro Kan Matsayin Birnin Kirawan A Tarihin Musulunci

Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi kan matsayin birnin Kirwan na kasar Tunisia da rawar da ya taka a cikin tarihin Musulunci, da kuma yada ilimi.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kungiyar ISESCO cewa; Za a gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi kan matsayin birnin Kirwan na kasar Tunisia da rawar da ya taka a cikin tarihin Musulunci, da kuma yada ilimi. Bayanin ya ci gaba da cewa manyan malaman jami'a na bangaren nazarin tarihin Musulunci su ne za su halarci gudanar da taron.466882




captcha