IQNA

Iran Za Ta Halarci Taron Rasha Da Kasashen Duniyar Musulunci

23:58 - September 20, 2009
Lambar Labari: 1828087
Bangaren siyasa da zamantakewa; Gwamnatin Rasha za ta gudanar da wani zama tsakaninta da kasashen musulmi, wanda tawagar jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta samu halarta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha cewa; shugaban kasar Rasha Dmitry Medvedev zai gana da tawagogin kasashen musulmi da hakan zai hada da Iran. Bayanin ya ci gaba da cewa Gwamnatin Rasha za ta gudanar da wani zama tsakaninta da kasashen musulmi, wanda tawagar jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta samu halarta.466971




captcha