Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran mayotteho cewa; Za a gudanar da wani zama dangane da yadda za a bullowa shirin sake gina masallatai tare da gyara su a gabacin nahiyar Afirka. Za a gudanar da wani zama dangane da yadda za a bullowa shirin sake gina masallatai tare da gyara su a gabacin nahiyar Afirka. Bayanin ya ci gaba da cewa taron zai taimaka wajen fahimtar matsalolin da masallatai suke da su a gabacin Afirka, kuma za a gudanar da taron ne a kasar faransa.467056