IQNA

23:59 - September 20, 2009
Lambar Labari: 1828090

An Nuna Wani Sabon Rubutun Kur'ani Mai Tsarki A Arumiyyah

Bangaren kur'ani; Masu rubutu a birnin Arumiyya na jamhuriyar Musulunci sun fitar da wani sabon salon a rubutun kur'ani mai tsarki,

Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; Masu rubutu a birnin Arumiyya na jamhuriyar Musulunci sun fitar da wani sabon salon a rubutun kur'ani mai tsarki, wanda aka bayyana shi da cewa shi ne irinsa na farko a tarihin fasahar rubutun kur'ani a duniyar musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan baje na samun halartar masana daga sassa daban-daban na kasar Iran da ma wasu kasashen larabawa da ke gefe domin gane ma idanunsu wannan fasaha. 467037



captcha