IQNA

An Gudanar Sallar Idil Fitr A Kasar Birtaniya A Ranar Litinin

12:59 - September 22, 2009
Lambar Labari: 1828732
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da sallar idil fitr a kasar Biraniya a jiya Litinin da ma sauran kasashen yammacin turai, bayan da suka cika azumin kwanaki 30.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na ICEL cewa; An gudanar da sallar idil fitr a kasar Biraniya a jiya Litinin da ma sauran kasashen yammacin turai, bayan da suka cika azumin kwanaki 30. Bayanin ya ci gaba da cewa musulmin kasar Birtaniya musamman ma wadanda suke zaune a birnin London, sun gudanar da sallar idi a jiya a babbar cibiyar musulmi ta birnin. An gabatar da bayanai dangane da muhimmancin idi da kuma mtsayinsa a wurin al'ummar musulmi a lokacin hudubar sallar idin. 467470
captcha