Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga gidan talabijin din Nasiriyya cewa; An kawo karshen gasar karatun kur'ani mai tsarki da ka gudanar ta kasa baki daya da aka yi lakabi da gasar Rabi'ul kur'an. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan makaranci ya samu kyauta da aka yi wa lakabi da farisul kur'an, nda ya bayyana jin dadinsa kan hakan. Yanzu haka dai ana jiran sanar da abin da aka yi wa wanda ya lashe gasar na kyaututtuka. 467515