A wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna : Hujjatul Islam Muhammad Kazim Ja'afari shugaban komitin malummai mabiya shi'a a Mazarul sharif ne ya yi wannan kira. A yau al'ummar musulmi a ko ina suke suna bukatar a inganta rayuwarsu ta yau da kullum balantana uwa uba harkar da ta shafi koyar da ilimi alkur'ani mai girma da musulmi a wannan kasa ta afganistan.
467690