IQNA

Ma'abuta Kur'ani A Afganistan Na Bukatar Tarjumar Kur'ani Da Harshen Farisanji

16:06 - September 22, 2009
Lambar Labari: 1828861
Bangaren kasa da kasa: Nasratullah Jamali mukaddashin shugaban ofishin da ke kula da yada al'adun iran a kasar ta Afganistan ya gabatar da wannan bukata.
Nasratullah Jamali mukaddashin shugaban ofishin da ke kula da yada al'adun iran a kasar ta Afganistan ne ya gabatar da wannan bukata ta fassara kur'ani a cikin harshen Farisanci a wannan kasa kuma ya bayyana haka ne a cikin wata tattaunawa day a yi da cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran ikna da cewa al'ummar Afganistan al'ummar ta Kur'ani saboda haka suna bukatar a fassara masu wannan littafi mai girma da daukaka da harshen ma'aifansu.

467539

captcha