IQNA

Babban Abu Ne A Koyar Da Mata Kur'ani A Kasar Afganistan

16:06 - September 22, 2009
Lambar Labari: 1828862
Bangaren siyasa da zamantakewa: Sheik Salman Khalili mai kula da makarantar mata a Mazar Sharif ya bayyana yadda mata suka shirya don ilmantar da su karatun kur'ani.
A wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ta yi da Sheik Salman Khalili mai kula da makarantar mata a Mazar Sharif ya bayyana yadda mata suka shirya don ilmantar da su karatun kur'ani. Ya kuma kara da muhimmanci daukan wannan mataki da kuma irin alfanon da za a samu matukar aka aiwatar da hakan a aikace da kuma yadda za a falfado da rayuwar mata a wannan kasa musamman ta fuskar ilimi da zamantakewa da kuma addini.

467547
captcha