Bangaren kasa da kasa; Babban jami'i mai kula da karamin ofishin jakadancin Iran a mazar sharif na kasar Afganistan, ya bayyana cewa yawan gudanar da taruka kan kur'ani a kasar ya yi tasiri matuka a cikin al'adun mutanen kasar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna reshen birnin Kabul na kasar Afganistan ya habarta cewa; Babban jami'i mai kula da karamin ofishin jakadancin Iran a mazar sharif na kasar Afganistan, ya bayyana cewa yawan gudanar da taruka kan kur'ani a kasar ya yi Bayanin ya ci gaba da cewa kasantuwar mutanen kasar Afganistan musulmi ne masu kishin musulunci, yawan gudanar da shirye-shirye da ake a cikin lokutan nan kan koyarwar kur'ani mai tasrki, ya sanya suna tasirantuwa matuka. 467915