IQNA

An Girmama Mahardata Kur'ani Dubu Goma A Yankin Gaza.

11:04 - September 24, 2009
Lambar Labari: 1829389
Bangaren kasa da kasa; A jiya ne aka gudanar da wani buki na girmama mahardata kur'ani mai tsarki da adadinsu ya kai dubu goma a yankin Gaza,
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na ma'a cewa; A jiya ne aka gudanar da wani buki na girmama mahardata kur'ani mai tsarki da adadinsu ya kai dubu goma a yankin Gaza, wanda shuagaban gwamnatin palastinawa a Gaza Isma'ila Haniyya ya samu halartar wurin. Bayanin ya ci gaba da cewa halastacciyar gwamnatin palastinawa a Gaza ita ce ta shirya gudanar da wannan taro domin girmama mahardatan. 468605
captcha