IQNA

Talibai Da Masu Tabligi Da Suka Fi Taka Rawa An Girmama Su

Bangaren zamantakewa" a wani taron kasa da kasa ne a birnin Qum aka girmama dalibai yan ksashen wasu da suka fi fice ta fuskar yada addini
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna Ce ta yada labarin gudanar da wannan taro na kasa da kasa domin girmamma dalibai da suka taka rawar gani ta fuskar yada addinin Musulunci a kasashen wajen da ma'aikatar da ke kula da ilimi ta Iran ta shirya tare da hadin guiwa da jami'ar Almustapha Al'alami da ke birnin Qum . wannan taron an gudanar da shi ne domin girma daliban da kara masu karfin guiwa kan wannan aiki na jinjinawa da suke gudanarwa.

468626