IQNA

Buga Makaloli Kan Ranar Kudus A Jaridun Kasar Zimbabwe

Bangaren al'ada da fasaha: an buga makaloli kan ranar Kudus a jaridun kasar Zimbabwe a cikin watan Ramadana.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton wadannan makaloli cibiyar da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Zimbabwe ne ta shirya a daidai lokacin gaf da ranar kudus ta duniya a ranar juma'ar karshe ta duniya da muassasin juyin juya halin Musulunci na Iran ya kirkiro domin bayyanawa duniya ta fahimci abubuwan da suke faruwa a duniya.Har ila da bayanai kan hanyoyin da za a kawo karshen wannan zaluncin yahudawa sahyoniya.Matasa sun taka rawar gani wajen rubuce-rubuce.

468850