IQNA

Ana Bincike kan Ayyukan Asibitocin Jodan A Gaza

Bangaren al'adu da fasaha: ana bincike kan ayyukan agaji da asibitocin Jodan suka gudanar a yankin Gaza.
Cibiyoyin da ke kula da harkokin a Iran Ikna ce daga Jodan ta nakalto daga jaridar gwamnatin Hamas Aldastur cewa; a gudanar da wani zama na musamman da zai yi nazari kan yadda asibitocin kasar Jodan suka gudanar da ayyukan agaji a yankjin Gaza da kuma yadda suka taimakawa al'ummar Palasdinu da kuma rawar da kasar Jodan ta taka a fuskar tarihi wajen taimakawa al'ummar Palasdinu.Isma'il Haniya ya bayyana cewa: likitoci daga kasar Jodan a lokacin yyaki da bayan yaki kamar kafin yakin Haramtacciyar kasar Isra'il kan Gaza sun taka rawar gani.

468680