IQNA

Matsayin Ilimi Na Kur'ani A Iran Bayan Juyin Juya Hali

16:04 - September 24, 2009
Lambar Labari: 1829444
Bangaren kasa da kasa: ana nazari na ilimi da al'adu kan matsayin ilimin kur'ani a Iran bayan juyin juya halin Musulunci a wannan kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoto kan muhimman wannan magana da ta shafi ilimi da ilmantar da kur'ani da kuma yadda al'ummar kasar suka kara rungumar wannan lamari mai muhimmanci da kuma ya hada da tafsirin kur'ani da kuma fadada wannan fage.

468734

captcha