IQNA

Shirin Tarjama Hudubar Sallar Juma'a A malaishiya Ya Fuskanci Adawa

Bangaren kasa da kasa: shirin tarjama hudubar sallar juma'a a kasar Malaishiya a masallatan kasar ya fuskanci adawa mai tsanani.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga kudu masu gabacin Asiya bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Al'alam ta watsa rahoton kan yadda shirin tarjama hudubobin sallar juma'a a masallatai ya fuskanci adawa mai tsanani a fadin kasar daga musulmai daga malummai daga mazahabobi daban-daban yayin da wasu suke goyan baya wasu kuma na sukan lamarin ne.

468866