IQNA

An Rubuta Littafin Alba'a Alhuseini Da Harshen Larabci

Bangaren ilimi da nazari: an wallafa littafin Alba'a Alhuseini da harshen larabci da mujjatul Islam Mahdi Khudamiyan Arani ya rubuta
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ce daga birnin Isfahan ta watsa rahoton cewa:An wallafa wani littafi a cikin harshen larabci da ke bayani kan ranekun ashura da kuma abubuwan da suka wakana da suka biyu bayansa kuma wannan littafi mai suna Albak'a Alhuseini da Mahdi Khudayan Arani ya rubuta an zurfafa bincike da nazari kan ashura da abubuwan da suka wakana a daidai wacan lokaci.

468628