IQNA

Rubutun Kur'ani Ne Farkon Rubutu Mai Kayatarwa

Bangaren fasaha: wani masanin zane y ace rubutun kur'ani ne rubutu na farko ta fuskar kayatarwa.
Sahil Safagu masanin zane a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ya bayyana cewa ya yi imani rubutun kur'ani ne rubutu na farko ta fusakar kayatarwa da nuna tsari na salon rubutu .Kuma a matsayin littafin wahayi hakan ya zama wata hujja da kalubale sauran. Ya kawo misali da nauyin rubutu kamar na Iraniyawa da na kufa da hakan ke tabbatar da maganarsa.

469809