IQNA

Gudanar da Taron Farko Na Ilmantar Da Malumman Juma'a Hukumce-Hukumce A Ghana

19:01 - September 27, 2009
Lambar Labari: 1830631
Bangaren kula da harkokin kur'ani: a karon farko ana ilmantar da malumman juma'a hukumce-hukumce da cibiyar da ke kula da yada al'adun Iran ta shirya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: wannan karo hujjatul islam da musulmi Yar Ali shugaban madarasar da hauza ta Iran ne ya dauki nauiyn gudanarwa har ila yau an samu halartar maluman juma'a na kasar ta Ghana masu yawan gaske kuma akwai littafai da daman gaske da ake daukan darasi da karance-karance a cikin day a hada da bincike da nazari .Kuma da dama daga cikin masu kula da wannan shimgen karatu sun nuna gamsuwarsu da wannan tsari da aka fito da shi da yawancin malumman juma'a za su amfana.

469740

captcha