IQNA

An Kawo Karshen Gasar Hardar Kura'ni A Kasar Kuwait

14:31 - September 28, 2009
Lambar Labari: 1831039
Bangaren kasa da kasa; An kawo karshen gasar hardar kur'ani mai tsarki ta kasar wadda aka shirya ta domin matasa kuma aka bayar da kyautuka ga wadanda suka samu damar samun nasar a gasar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga jaridar kasar Kuwait ta alan cewa; An kawo karshen gasar hardar kur'ani mai tsarki ta kasar wadda aka shirya ta domin matasa kuma aka bayar da kyautuka ga wadanda suka samu damar samun nasar a gasar. Bayanin ya ci gaba da cewa gasar ta samu karbuwa daga matasan kasar fiye da yadda ake zato. Dalibai da makaranta da mahardata kimanin 120 ne suka shiga cikin wannan gasa. 470121

captcha