IQNA

Cibiyar Alkausar Na Gudanar Da Shirye-Shiryen Addini A Turai

14:29 - September 28, 2009
Lambar Labari: 1831043
Bangaren kasa da kasa;Cibiyar alkausar da birnin Yazd da ke kasar Iran na ci gaba da gudanar shirye-shiryen addini a kasashe daban-daban na nahiyar turai tun daga cikin watan Ramadan da ya gabata.
A cikin wata zantawa da ta hada kamfanin dillancin labaran Iqna Mojtaba Fadli ya bayyana cewa; Cibiyar alkausar da birnin Yazd da ke kasar Iran na ci gaba da gudanar shirye-shiryen addini a kasashe daban-daban na nahiyar turai tun daga cikin watan Ramadan da ya gabata. Ya ci gaba da cewa bababr manufar tura wannan tawaga zuwa turai ita ce kara wayar da kan al'ummar turai dangane da addinin musulunci, musamman ma wadanda bas u fahimci koyarwar addinin ba.

470240


captcha