IQNA

An Gudanar Da Wani Taro Na Musulmin Kasar Jamus

14:30 - September 28, 2009
Lambar Labari: 1831053
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani babban taro da ya kebancin musulmin kasar Jamus, da kuma rawar da za su takawa a lokacin gudanar da zabukan kasar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran postgatazi cewa; An gudanar da wani babban taro day a kebancin musulmin kasar Jamus, da kuma rawar da za su takawa a lokacin gudanar da zabukan kasar. Cibiyar musulmin kasar Jamus da ke birnin Hamburg na kasar ita ce ta dauki nauyin shirya wannan taro. 470470




captcha