Bangaren harkokin kur'ani za a gudanar da kasuwar baje koli kan fina-finan kur'ani ta kasa da kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar da ke da dangantaka da cibiyar shirya wannan kasuwar baje kolin ta fina finai ta watsa rahoton cewa: wannan kasuwar an shirya tan e da zummar bada dama kara sanin fina finai da suka kiya ye hukumce-hukumce na addini da na kur'ani da kuma hakan zai bawa sauran masu shirya fina finai irin wamnnan damar ta kiyayewa da yin la'akarin muhimmancin lura da hukumce-hukumce na addini da kur'ani.
470362