IQNA

An Buga Tare Da Watsa Littafin Koyar Da Yara Addinin Musulunci A Holland

15:49 - September 29, 2009
Lambar Labari: 1831596
Bangaren kasa da kasa; An buga tare da yada wani littafi da ya kunshi ilmmi kan addinin Musulunci, wanda ya kebanci kananan yara 'yan makaranta a kasar Holland.
Kamfanin dillancin Iqna ya nakalto daga shafin interne na omer online cewa; An buga tare da yada wani littafi da ya kunshi ilmmi kan addinin Musulunci, wanda ya kebanci kananan yara 'yan makaranta a kasar Holland. Mabiya addinin Musulunci a kasar sun nuna matukar gamsuwarsu da wannan mataki da gwamnatin kasar ta dauka. Yanzu haka dai za a fara raba wannan littafin ga yara na makarantun gwamnati somin su san manufofin addinin Musulunci. 470718


captcha