IQNA

15:53 - September 29, 2009
Lambar Labari: 1831597

An Kammala Zaman Taro Dangane Masallacin Qods A Danmark

Bangaren kasa da kasa; An kammala wani zaman taro da aka gudanar babban birnin kasar Danmark dangane da halin da masallacin Qods ya samu kansa a ciki.

Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na islam inline cewa; An kammala wani zaman taro da aka gudanar babban birnin kasar Danmark dangane da halin da masallacin Qods ya samu kansa a ciki. Daga cikin wadanda suke samun halartar taron akwai masana kan harkokin tarihi na jami'ar danmak da kuma musulmi mazauna kasar, musamman ma malamai daga cikinsu. 470740

captcha