IQNA

An Fara Gudanar Da Wani Baje Kayan Tarihin Musulunci A Libya

15:50 - September 29, 2009
Lambar Labari: 1831601
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani taron baje kolin kayan tarihin musulunci a birnin Tripoli na kasar Libya, inda ake baje kolin muhimman kayan tarihin musulunci.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran faith cewa; An fara gudanar da wani taron baje kolin kayan tarihin musulunci a birnin Tripoli na kasar Libya, inda ake baje kolin muhimman kayan tarihin musulunci daga sassa daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin muhimman abubuwa da aka gabatar a kasar da suka danganci bayyana kayan tarihin musulunci. Mutane da dama daga kasashen musulmi sun samu halartar wannan baje koli. 470783

captcha