Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: ma'aikatar da ke kula da ilimi da kuma tarbiya ta shirya wani nazari da bincike kan matsayin Maryam a cikin Kur'ani da kuma irin rawar da take takawa tare da kaddamar da wani littafi kan yadda Maryam ta rayu da kuma irin rawar da ta taka a fili abin koyi ne ga dukan bil adama ba tare da la'akari da addini ko akidarsa ko kuma yankin ko kasar day a fito.
466273