Bangaren fasaha: taron gidajen radiyo da talbijin na kasashen musulmi karo na uku a Tehran.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna bayan ta nakalto daga bangaren hulda da jama'a na kungiyar hadin guiwar radiyo da talbijin na Musulunci ta watsa rahoton cewa; za a gudanar da taron kungiyar hadin kan gidajen radiyo da talbijin na kasashen musulmi karo na uku daga ranekun sha daya zuwa sha uku ga watan Mhir inda kimanin radiyo da talbijin dari da satti za su halarci gurin wannan taro da kuma wasu jaridu daga kasashen musulmi ashirin da biyar kuma shugaban kasar Iran ne zai bude wannan taro a babban zauren gudanar da taro na gidan radiyo da talbijin na jamhuriyar Musulunci ta Iran.
472064