IQNA

An Buwa Wani Sabuwar Hutowa Ta Mullajar Aldirasat Al'adabiya a Labanon

Bangaren al'adu da fasaha:bugo na satti da shidda na Mujallar Al'adabiya a Labanon ya fito.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoto kan yadda aka wallafa mujallar Aldirasat Al'adabiya a Labanon karo na satin da shidda kuma wannan majuallar tana fitowa ne a cikin harshen Hausa kuma tana dauke da tarjuma a cikin harshen larabci da Turanci da kuma faransanci da kuma ta kumshi wakoki da duk wasu abubuwa da suka shafi adabi da kuma yada harshe da ci gabansa.


471700