IQNA

Bincike Kan Matsayin Imam Ali Aidar Mako-Mako Ta Adis Admas Etiphiya

Bangaren Al'adu da Fasaha: Bincike Kan Matsayin Imam Ali Aidar Mako-Mako Ta Adis Admas Etiphiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa: cibiyar da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Etiophiya net a dauki nauyin gudanar da wannan bincike da nazari kan matsayin imam Ali (AS) da kuma rawar da ya taka ta fuskoki daban-daban da suka hada da akida addini ,zamantakewa, adalci da kare hakin dan adam.Kuma an zakulo manyan malumai dam asana a wannan kasa domin gudanar da wannan jan aiki.

472005