IQNA

Gudanar Da Taron Juyayi Kan Shahadar Imam Ja'afar Sadik (AS) A London

Bangaren kasa da kasa;za a gudanar da taron juyayin shahadar Imam Sadik (AS) a birnin London na kasar Britaniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta IC_EL ta watsa rahoton cewa; wannan taro za a gudanar da shi ne karkashin kulawar cibiyar da ke kula da Musulunci da yada shi a Britaniya kuma za a samu halartar yan Shi'a da masoya Ahlul baiti (AS) kuma akwai malummai da dama da za su gabatar da jawabai a lokacin wannan taro.

471904