IQNA

Taron Kasa Da Kasa Na Aikin Jarida Ta hanyar zamani.

Bangaren al'ada da Fasaha: An fara taron baje koli na kasa da kasa kan aikin jarida irin na zamani.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa; darul Hadis ta shaida mata bayan ta nakalto daga majiyar hulda da jama'a ta kasa da kasa cewa ofishin da ke kula da markadin Abdul Azim Alhasani (AS) yana daga cikin wadanda suke halartar wannan kasuwar baje koli ta kasa da kasa kuma an samu kafafen watsa labarai da cibiyoyi masu yawa da suka halarci wannan kasuwar baje koli ta aikin jarida irin na zamani da ake gudanarwa a halin yanzu.

471984