IQNA

Girmama Dan Adam Na cikin Dukkanin Addinai Na Duniya

10:40 - October 03, 2009
Lambar Labari: 1832626
Bangaren kasa da kasa; Girmama dan adam tare da kiyaye hakkoknsa na cikin manufofin dukkanin addinai na duniya, kuma hakan manufa ce da ta hada manufofin addinai baki daya.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran was na kasar Saudiyya cewa; Girmama dan adam tare da kiyaye hakkoknsa na cikin manufofin dukkanin addinai na duniya, kuma hakan manufa ce da ta hada manufofin addinai baki daya. Shugaban kungiyar kula da harkokin kungiyyin musulmi na duniya Abdullah Abdulmhsen Turki shi ne ya bayyana hakan a gaban taron kara kusanto da fahimtar juna da ake gudanarwa a kasar Switzerland, da ke samun halartar malaman addinai da masana daga kasashe daban-daban na duniya. 472706


captcha