IQNA

An Buga Tare Da Yada Sabon Littafin Tajwidi A Birnin Madina

10:39 - October 03, 2009
3
Lambar Labari: 1832629
Bangaren kasa da kasa; An buga tare da yada sabon littafin tajwidin kur'ani mai tsarki a birnin Madina mai alfarma, da nufin saukaka wag a masu koyon tajwidin kur'ani mai tsarki a cikin saudiyya da wajen kasar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga jaridar kasar Saudiyya mai suna Alwatan cewa; An buga tare da yada sabon littafin tajwidin kur'ani mai tsarki a birnin Madina mai alfarma, da nufin saukaka wag a masu koyon tajwidin kur'ani mai tsarki a cikin saudiyya da wajen kasar.Bayanin ya ci gaba da cewa littafin ya samu karbuwa daga masu koyon karatun kur'ani na ci da wajen kasar, musamman ma yara 'yan makaranta, domin kuwa an yi amfani da salo mai sauki wajen tsara littafin.472733




Wanda Aka Watsa: 3
Ana Cikin Dubawa: 0
Ba A Iya Watsa Shi: 0
Firdausi salisu
0
0
Ina da Ra'ayin koyon tajwid
Firdausi salisu
1
0
Ina da Ra'ayin koyon tajwid
Umar
0
0
Ina son na nemi ilimi
captcha